fbpx
Sunday, September 26
Shadow

A kiyaye irin abokan da ake yi>>Rukayya Dawayya yayin da ta saki kayatattun hotuna

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta bayar da shawarar a kiyaye irin abokan da ake yi.

 

Tace duk wanda zai zo ya kawo maka maganar wani, to kaima zai kai taka maganar wajan wani. Ta fadi hakane a shafinta na sada zumunta yayin da ta saki kayatattun hotuna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *