fbpx
Saturday, June 19
Shadow

A kwana 3 da Gwamnati ta dakatar da Twitter, an tafka Asarar Biliyan 7.5

Rahotanni sun nuna cewa a kwanaki 3 da gwamnatin tarayya ta dakatar da Shafin Twitter an tafka asarar Naira Biliyan 7.5.

 

Hakan ya fito ne daga Netblocks dake saka ido akan harkar yanar gizo,  kamar yanda Guardian ta ruwaito.

 

Wannan dakatarwa a cewar Rahoton zata sa kamfanonin dake son Shigowa Najeriya dan zuwa jari, musamman na bangaren fasaha su canja ra’ayi.

 

Hakanan dakatarwar ta kuma taba ba bangaren kasuwancin yanar gizo da darajarsa ta kai Naira Biliyan 12.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *