fbpx
Sunday, April 18
Shadow

A lokacin Mulkina ban nuna banbancin kabila ko na addini ba>>Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya a bayyana cewa a lokacin Mulkinsa bai nina banbancin kabila ko addiniba.

 

Ya bayyana haka ne a ziyara da ya ka jihar Bauchi inda ya kaddamar da wani titi da aka sakawa Sunansa.

 

Yace bai rika baiwa danginsa ko kuma wanda ya sani kadai mukamai ba a zamanin Mulkinsa inda yace irin wannan dabi’a ce ta hana kasar ci gaba.

 

He stated that Nigeria has a tradition of “you must know someone” before appointing individuals into “juicy” positions.

“Similarly, corrupt practices continued to increase at a worrisome level since President Goodluck Jonathan assumed office.

“Jonathan’s administration displayed a lack of political will, a high degree of lethargy and cluelessness in the fight against corruption in the face of many corrupt practices frequently reported against government officials,” said Ogbewere Ijewereme in his ‘Anatomy of Corruption in the Nigerian Public Sector: Theoretical Perspectives and Some Empirical Explanations.’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *