fbpx
Sunday, September 19
Shadow

A mayar dani kasata Ingila kuma a biyani diyyar Biliyan 5>>Nnamdi Kanu

Shugaban haramtacciyar Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya nemi a mayar dashi kasarsa Ingila.

 

Ya kuma nemi a biyashi diyyar Biliyan 5 kan kamashi da cin zarafin da aka masa daga kasar Kenya zuwa Najeriya.

 

Kanu ya bayyana hakane a karar daya shigar a kotun jihar Abia ta hannun lauyansa, Aloy Ejimakor.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *