fbpx
Friday, January 21
Shadow

A raba auren mu, Mazakutarsa ta min girma>>Mata ta gayawa kotu a Zamfara bayan sati daya da aure

Wata mata ta nemi kotun dake Samaru a Gusau jihar Zamfara ta raba aurensu da mijinta bayan sati daya da auren.

 

Korafinta shine mijin ta yana yawan bukatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.

 

Matar me suna Aisha Dannupuwa ta bayyana cewa a daren farko da mijinta ya sadu da ita, maimakon ta ji dadin abin,  sai Azaba ta ji, saboda mazakutarsa babbace.

 

Tace a rana ta biyu da suka sake saduwa lamarin ya kara kazanta, kuma anan ne ta gano cewa ba zata iya jurewa ba.

 

Daily post ta ruwaito cewa, mijin ya amince da wannan hukunci inda yace ya yadda a raba auren nasu.

“When he came, we had sex, but the experience was a nightmare. Instead of enjoying the sex, it turned out to be something else because his penis was too big.

“Two days later, when he came to visit me, we had sex again, but the experience was too much to bear. It was then I knew that I could not continue with the marriage because of the size of his penis,” she added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *