fbpx
Saturday, October 16
Shadow

A Shirye Muke Da Mu Rungumi Zaman Lafiya>>Shugaban Kasar Amurka, Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump a ranar Laraba ya sanar da Iraniyawa cewa Amurka a shirye take ta rungumi zaman lafiya.

Ya ce Iran ta harba makami mai linzami kan sansanonin sojojin Amurka da ke Iraki wanda ya yi sanadiyar mutuwar ba Amurkawa ko yan Iraki.
Mista Trump ya ba da sanarwar cewa Amurka za ta kara “kakaba wa Iran takunkumi” amma ba ta ambaci yiwuwar daukar fansa kan harin makami mai linzami ba.
 Wanda masana suka gani a matsayin matakin farko da Iran za ta mayar da martani kan kisan Janar Qasem Soleimani a wani samin jirgi mara matuki na Amurka. .


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *