fbpx
Sunday, September 19
Shadow

A shirye muke mu karbi ‘yan Bindiga idan suka tuba>>Gwamnatin Tarayya

Ministan harkokin ‘yansanda, Muhammad Dingyadi ya bayyana cewa a shirye gwamnatin tarayya take ta karbi tubabbun ‘yab Bindiga idan suka tuba.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV inda yace duk dan Bindigar da ya tuba to a shirye suke su karbeshi.

 

Yace ba za’a kashe kudi masu yawa ba wajan amincewa dasu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *