fbpx
Thursday, April 22
Shadow

A tarihin Najeriya, ba’a taba samun shugaba Kamar Buhari ba>>Gwamnan Jigawa

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa ba’a taba samun shugaban kasa kamar Shugaba Buhari ba a tarihin Najeriya.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace ba dan shugaban ba da gwamnoni basu yi tunkaho ba a kasarnan.

Yace akwai lokacin da shi kanshi yaso ya ajiye mukaminsa amma da taimakon shugaban kasar ya samu ya tsira. Yace shugaba Buhari ya baiwa jihohin Najeriya gaba daya tallafi suka biya Albashi, sannan kuma ya sannan kuma ga tallafin Paris Club.

“I agree with the given circumstances we have now. I believe 100 percent. I know what I inherited. I know the trouble I got through. I know at one time, I even wanted to leave. Really, without the support of Buhari, we wouldn’t have raised our heads up as governors.

“If you remember, he bailed out all the states, gave 18-month support for us to pay salaries, I mean all of the governors. He paid the Paris fund money for all to do infrastructure.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *