fbpx
Monday, September 27
Shadow

A watan October me zuwa shugaba Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 a watan October me zuwa idan Allah ya kaimu.

 

Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ce ta bayyana haka yayin ganawa da manema labarai.

 

Ta kuma kara da cewa wani bangare na kasafin kudin za’a sameshi ne ta hanyar bashin da zasu ciwo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *