fbpx
Saturday, October 16
Shadow

ABIN SHA’AWA: Yadda Malaman Izala Suka Dinga Tarairayar Jikan Sheik Jafar Mahmud

ABIN SHA’AWA: Yadda Malaman Izala Suka Dinga Tarairayar Jikan Sheik Jafar Mahmud

Malaman sun tarairayar jikan Shahidi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano, wanda da ne ga Malama Zainab Ja’afar Mahmud a wajen taron kaddamar da kwamitin na Mata ta Nisa’us–Sunnah ta jihar Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *