fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Abin Tausai: Kalli yaro dan shekaru 3 dake Almajiranci

Wannan wani karamin yarone abin tausai dan shekaru 3 da haihuwa wanda a tura Almajiranci a jihar Yobe. An samu wani bawan Allah daya kula dashi yake kuma jawo hankalin gwamnan jihar da cewa a mayar da yaron gidan iyayensa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *