fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Abinda IPOB suke daidai ne, ko dai a yi sulhu dasu ko kuma a yi yaki>>Ohanaeze ta gayawa Buhari

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta caccaki Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan cewar da yayi mafi yawancin matasa da dattawan Inyamurai basa goyon bayan kafa kasar Biafra.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace ya dogara da jawabai 2 na matasa dana dattawan yankin.  Shugaban ya bayyana ‘yan kungiyar IPOB a matsayin tsiraru wanda ba zasu gagaru Gwamnatin ta yi maganinsu ba.

 

Saidai kungiyar Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa abinda IPOB da sauran kungiyoyin dake son kafa kasar Biafra suke daidai ne. Tace ko dai a zauna a yi sulhu dasu ko kuma da wuya a gujewa fadawa yaki.

 

Kungiyar ta alakanta abinda kungiyoyi irin su IPOB ke yi da nuna bangaranci na shugabancin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Babban sakataren yada labarai na kungiyar, Alex Ogbonnia ne ya bayyana haka ga manema labarai.

But the apex Igbo socio-cultural organisation, Ohanaeze Ndigbo, on Thursday chided Buhari for the statement, saying that he had a choice between dialogue or an avoidable war against the Igbo.

Ohanaeze justified the agitation for Biafra by Igbo youths through various pro-Biafra groups, adding that Buhari’s nepotistic and sectional government reinforced separatist agitation in the South-East.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *