fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Abokai sun kashe bokinsu me binsu bashin dubu 385 dan kada su biyashi

Wasu abokai 2 sun kashe abokinsu da ke binsu bashin 385 dan kada su biyashin. Lamarin ya farune a  garin Zaria na Jihar Kaduna.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ne ya bayyana haka ga manema labarai, ya bayyana sunan wanda aka kashe din da, Idris Bashir.

 

Mahaifin yaron, Malam Bashir ne ya kaiwa ‘yansanda koke kan lamarin inda yace kuma yana zargin abokan dan nasa, bayan da ya fita bai dawo ba.

 

Yace bayan kama wadanda ake zargi, sun tabbatar da aikin da aikata laifin inda suka ce sun kashe Idris a wani kango inda kuma suka yadda gawarsa a cikin rijiya. Sun kai jami’an tsaro wajan gawar inda aka tono ta, an baiwa iyalan mamacin sun binneshi kamar yanda addinin Addinin Musulunci ya tanada.

”Upon accepting the formal complaint, it is binding on the Police to investigate with the view to unraveling the pre and post disappearance of the victim which led the Command to immediately launch a manhunt for the suspect.

After apprehending the suspect, he disclosed that himself and one Aliyu Yahaya ‘m’ of No.94 Anguwan Magajiya, Zaria City lured the victim to an uncompleted building where they killed him and dumped the body in an abandoned well.

They decided to commit the dastardly act of ending the victim’s life in a gruesome manner, in order to avoid refunding the sum of Three Hundred and Eighty Five Thousand Naira (N385,000.00) they owed the deceased.”the statement in part read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *