fbpx
Monday, September 27
Shadow

Abokan sojan da aka sace daga NDA suna tara kudi a boye dan karboshi

Sojan da aka sace daga makarantar horas da Sojojin Najeriya ta NDA dake Kaduna, Major Christopher Datong, ya shafe kwanaki 17 a hannun ‘yan Bindigar.

 

A wani Rahoto an samu cewa, Abokan Sojan na tara makudan kudade dan karboshi.

 

Saidai suna yi a boye dan gujewa hukuncin da ka iya fadawa kansu.

 

Majiyar tace an hada kai da wasu malaman Addini da suka shiga tsakani a lamarin ana son ganin an kai kudin Fansar dan karbo sojan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *