fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Abu ya girmama: IPOB na shirin samar da gidan yarin da zata rika kulle masu laifi

Hukumar ‘yansanda ta jihar Bayelsa ta gano cewa, tsageran IPOB na shirin samar da gidan yari a jihar.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar Mike Okoli ne ya bayyana haka ga manema labarai a sanarwar da ya fitar.

 

Ya nemi jama’ar jihar ds kada su baiwa IPOB hadin kai wajan kawo tashin-tashina saboda yace ‘yansanda ba zasu zura ido suna gani wasu su tada Fitina ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *