fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Abu ya Girmama: Yanda Tsageran ‘yan Bindiga suka yi garkuwa da Sojoji 10 Suka yi gunduwa-gunduwa da jikinsu a Akwa-Ibom

Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa, Sojoji 10 ne suka bace ko sama ko kasa ba’a san inda suka shiga ba bayan da aka turasu aiki.

 

Saidai daga baya an gano cewa an yi garkuwa dasu ne wanda hakan yasa rundunar Sojin ta aike da dakaru na musamman ciki hadda jirgin sama na yaki zuwa maboyar tsageran.

 

Lamarin ya farune a Essien Udim dake jihar inda bayan ruwan bamabamai aka yi maganin tsageran, Sojojin kasa sun Shiga inda suke, kuma sun gano gawarwakin sojoji 5 daga cikin 10 da aka sace, an yi gunduwa gunduwa da jikinsu.

 

Wata majiyar tsaro ce ta tabbatarwa da The Cable haka.

 

Senior military officers who spoke with TheCable Wednesday said about 10 soldiers had gone missing, before the troops went back and “found five bodies from those missing”. 

“The military had to storm, and this time, with air strikes when about 10 of our soldiers got kidnapped,” one of the sources said. 

 

“We flushed the criminals out, and while ground troops were combing the area, we found bodies of our soldiers, dismembered. It was shocking. We put their bodies together.” 

Another source added that they ensured “no civilian was killed in the operation”.  

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *