fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Adam A. Zango ya Haifi diya mace

Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace.

 

Ya sanar da hakan a shafinsa na sada zumunta inda yace ya rada mata suna Furaira.

 

Adamu ya kara da cewa,  sunan mahaifiyarsa ne dan haka za’a rika kiranta da sarauniya Diana.

 

Muna fatan Allah ya raya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *