fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ahmed Musa ya baiwa abokan aikinsa na kungiyar Super Eagles kyautar Miliyan 5

Tauraron dan kwallon Najeriya,  Ahmed Musa ya baiwa abokan aikin na na kungiyar Super Eagles kyautar Naira Miliyan 5.

 

Musa ya basu kyautar ne daga cikin Miliyan 10 da aka bashi kyauta saboda ciwa Super Eagles kwallaye 100.

 

Shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya,  Amaju Pinnick ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *