fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Ahmed Musa ya ciwa Najeriya kwallaye 100

Tauraron dan kwallon kafa na Kungiyar Super Eagles,  Ahmed Musa ya ciwa Najeriya kwallaye 100.

 

Ahmed Musa ya ciwa Najeriya kwallo ta 100 me a wasan da aka buga na neman kaiwa ga gasar cin kofin Duniya tsakanin Najeriya da Cape Verde.

 

Hakan na nufin Ahmed Musa ya shiga sahun Joseph Yobo da Vincent Onyeama wanda su kadaine suka taba ciwa Najeriya kwallaye 100 a shekarun baya.

 

Ahmed Musa zai iya zarce Onyeama wanda shine ke da yawan kwallaye 102.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *