fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Aikin da Buhari yawa Inyamurai PDP bata mana shi ba a shekaru 16>>Gwamna Umahi

Gwamna Dave Umahi na Jihar Ebonyi ya bayyana cewa, aikin da shugaban jasa, Muhammadu Buhari ya  musu, PDP bata musu shi ga a shekaru 16 da ta yi tana mulki.

 

Ya kara da cewa, matsalar tsaron da ake fama da ita, PDP ce silarta, yace abubuwan da ya kamata PDP ta yi, bata yi bane suka kawo matsalar tsaron.

 

Yace kuma APC basa tallata kansu yanda ya kamata, domin kuwa, ayyukan da Gwamnatin Buhati ta yi, PDP bata yi su a shekaru 16 ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels.

“The insecurity that they used against APC is a seed that was sown in 16 years of PDP administration and so it started germinating, bearing fruit at the time they were still in power. That is why we are suffering now and that is why Mr president is doing everything to solve it.

I think that APC people are not marketing their government very well. Mr president has done more projects in the south-east than we had in 16 years of PDP.”he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *