fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

A’isha Buhari ta goge Shafinta na Twitter

Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta sanar da goge shafinta na Twitter.

 

Bincike zuwa shafin na Twitter ya nuna cewa, A’isha Buhari yanzu bata amfani da shafin, saidai Shafin Shugaban kasa har yanzu yana amfani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *