fbpx
Monday, May 10
Shadow

Ajax tayi nasarar lashe kofin Eredivisie na kasar Netherland karo na 35 bayan ta lallasa Emmen daci 4-0

Ajax ta lashe kofin kasar Netherland bayan ta lallasa Emmen daci 4-0 cikin salo a ranar lahadi wanda hakan yasa ta fara jagoracin da mai kamota a gasar kuma ta lashe kofin karo 35 a tarihi.

Ajax tayi nasarar zira kwallayen ne ta hannun Jurrien Timber, Sebastien Haller, Devyne Rensch da kuma Davy Klaassen wanda hakan ya kawo karshen wasanni uku da Emmen tayi nasarar ci a jere.

Nasarar da Ajax tayi tasa yanzu makinta ya kai 79 daga wasanni 31 kuma ta wuce PSV ta biyu a teburin gasar da maki 15 inda yanzu wasanni hudu suka rage a kammala wannan kakar.

Eredivisie: Ajax crowned champions for 35th time

Ajax were crowned Dutch league champions in emphatic style on Sunday following a 4-0 home thrashing of lowly Emmen that gives them an unassailable lead and extends their record number of domestic championship wins to 35.

Jurrien Timber, Sebastien Haller, Devyne Rensch and Davy Klaassen all scored as Ajax overwhelmed their relegation-threatened opponents, who had come into the fixture on the back of three straight wins but were no match for the champions.

The victory moves Ajax to 79 points from 31 games, 15 ahead of second-placed PSV Eindhoven, who play later on Sunday at home to Heerenveen but have only four matches remaining.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *