fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Akwai kalubale sosai tattare da zama diyar shugaban kasa>>Noor Buhari

Diyar shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  Noor Buhari ta bayyana cewa, akwai kalubale sosai tattare da zama diyar shugaban kasa.

 

Noor wadda itace ‘yar auta a wajan shugaba Buhari ta bayyana hakane a shafinta na Instagram yayin amsa tambayoyi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *