fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Akwai karin gwamnonin da zasu koma APC>>Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Gwanduje ya bayyana cewa, akwai gwamnonin da aka zaba a wasu jam’iyyu dake ta son su koma APC.

 

Gwamnan ya bayyana hakane yayin karbar kwamitin dake aiki wajan sabunta Rijistar Jam’iyyar APC a gidan gwamnatin jihar Kano dake Abuja

 

Ya kara da cewa, suna shirye-shiryen jarbar gwamnonin dake son canja Sheka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *