fbpx
Friday, April 23
Shadow

Akwai masu baiwa shugaba Buhari shawara mara kyau>>Kakakin Majalisar Dajjitai

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya bayyana cewa akwai masu baiwa shugaba Buhari gurguwar Shawara wadda itace ke hanashi sakawa kudirin dokokin da suka yi hannu.

 

Ya bayyana hakane yayin wata ganawa da masu ruwa da tsaki kan wani kudirin doka da zai kawo gyara a hukumar kula da asibitin kashi.

 

Ya kuma nuna rashin jin dadinsa kan babu babban Minista ko karamin Ministan Lafiya da ya halarci wajan taron.

 

Yace haka ake samun wasu Ministoci idan aka aikawa shugaba Buhari wani Kudiri sai su zagaya su ce kada ya sakawa Kudirin hannu. Yace ba zasu amince da hakan ba.

“I have a written speech for this event but before then where is the Minister of Health or Minister of State Health? Or is there anyone representing the Ministry of Health?

“This is an anomaly and we don’t take it lightly because sometimes, the National Assembly would process a Bill and the Bill will be taken to Mr. President for his assent and somebody will just go round and misadvise him that that Bill should not be assented to.

“And this is done mostly by Ministry officials. So, it is always in the interest of government and good governance that when there is a public hearing – the ministry, government officials, the technical people – should be around to hear the views of the people.

“And if they have any objection, they should say so in the presence of everyone, they should listen to arguments.

“Therefore it is sad that neither the Minister, nor the Minister of State, nor anyone from the Federal Ministry of Health is here to attend this particular public hearing. And nothing should happen to our Bills.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *