fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Akwai yiyuwar fa zan tsaya takarar Shugaban kasa>>Gwamna Yahya Bello

Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya bayyana cewa, akwai yiyuwar zai amsa kiran da jama’a suke masa ya tsaya takarar Shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Gwamna Bello ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na fadar Shugaban kasa bayan ganawa da shugaban kasar.

 

Ya kuma bayyana cewa cancanta ya kamata a rika amfani da ita wajan zabar shugaba ba wai inda ya fito ba ko kuma Kabilarsa.

Kogi Governor Yahaya Bello has said he is considering the possibility of heeding calls on him to contest the 2023 presidential election.

Governor Bello stated this during a chat with State House Correspondents after meeting with President Muhammadu Buhari in his office in the Presidential Villa in Abuja.

He also said competence and capacity should be the criteria for electing the next president and not his ethnicity or region.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *