fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Akwai yiyuwar gwamnatin tarayya zata ragewa ma’aikata Albashi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa ma’aikatar kula da biyan ma’aikata Albashi, NSIWC ta sake duba albashin ma’aikata da kuma yawan ma’aikatun da ake dasu.

 

Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ce ta bayyana haka a wajan wani taro kan yaki da Rashawa da cin hanci da aka yi wanda hukukar ICPC ta shirya.

 

Tace kuma gwamnatin na duba yiyuwar rage yawan kudaden da take kashewa saboda suna fin kudin Shigarta yawa.

 

Ta yi kura ga ma’aikatun gwamnatin tarayya da su zo su hada kai wajan ganin an rage kashe kudi wajan gudanar da ayyuka. Tace ana yawan maimaita ayyuka da yawa a cikin kasafin Kudi.

Mr President has directed that the salaries committee that I chair, work together with the Head of Service and other members of the committee to review the government payrolls in terms of stepping down on cost,” she said.

The minister said that government will also review the number of government agencies in terms of their mandates, adding that the government will consider merging two agencies with the same mandate.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *