fbpx
Friday, May 14
Shadow

Akwai yiyuwar majalisa ta tattauna maganar sauke Pantami

Rahotanni sun bayyana cewa, Akwai yiyuwar majalisa ta tattauna maganar Sauke ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Majalisar wakilai ta bayyana hakane ta bakin mataimakin Shugaba Kwamitin Sadarwa, Unyime Idem.

 

Ya bayyana cewa, a baya wani ya kawo maganar amma ba ta hanyar da zasu iya tattauna ba amma a yanzu suna jiran a sake kawo ta dan su tattauna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *