fbpx
Monday, November 29
Shadow

Akwai yiyuwar Pogba ba zai kara bugawa Manchester United wasa ba: Ji Dalili

Watakila Tauraron dan kwallon kasar Faransa, Paul Pogba ya bugawa Manchester United wasa na karshe.

 

Akwai yiyuwar Pogba zai kwashe watanni 2 yana jinya bayan ciwon da ya ji a cinyarsa a wasan da ya bugawa kasarsa.

 

Sai watan Janairu kenan Pogba zai dawo ya ci gaba da wasa, amma babu wata alama dake nuna cewa za’a sabunta masa kwantirakinsa.

 

Manchester United ta samu matsala da wakilin Pogba, Mino Raiola. UK Sun ta ruwaito cewa, Manchester United a shirye take ta bar Pogba ya tafi a kyauta idan aka kasa samun maslaha.

According to UK Sun, the Manchester United board are happy to let the 28-year-old midfielder’s contract expire, leave him out of the team if necessary, and allow him to go as a free agent.

 

Pogba limped out of Les Bleus’ training and misses their World Cup qualifiers against Kazakhstan on Saturday and Finland next Tuesday.

 

United legend Paul Scholes is one of Pogba’s critics, having recently questioned the midfielder’s maturity.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *