fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ali Jita ya Rabawa Almajirai kayan Sanyi da Abinci

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita da taimakon abokin aikinshi kuma Darakta, Hassan Giggs ya rabawa Almajirai kayan Sanyi da Abinci Fisabilillahi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Yana yin sanyin da aka shiga me tsanani yasa jama’a da dama musamman a shafukan sada zumunta suka rika Alhinin halin da almajirai da basu da gata ke ciki.

Tauraruwar Fina-Finan Hausa,Rahama Sadau ma ta bayar da irin wannan tallfi ga Almajira.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *