fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ali Nuhu na kiran a kawo karshen matsalar tsaro

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu na kiran a kawo karshen Matsalar tsaro a Najeriya.

 

Ali Nuhu ya saka fasta me kiran a kawo karshen matsalar tsaro kamin ta kawo karshen mu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *