fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Ali Nuhu ya taya diyarsa Fatima Murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya diyarsa, Fatima murnar zagayowar ranar haihuwarta.

 

Ali, Sarki ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda ya dora hotunansu tare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *