fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Alkalin Alkalan Najeriya, Muhammad Tanko ya umarci daya daga cikin sabbin alkalan da aka rantsar ta canja rantsuwar aikin da ta yi bayan da tace Allah ya taimaketa

Alkalin Alkalai, Muhammad Tanko ya umarci daga daya cikin alkalai 18 da aka rantsar, Olasunbo Goodluck ta canja rantsuwar aikin da tayi.

 

Ya bata wannan umarni ne bayan da ta maye kalmar God da Allah a wajan rantsuwar tata. Har ta kama hanya zata tafi, amma yace ta dawo ta maimaita rantsuwar, da kalmar God da aka saba yi.

 

Premium times ta ruwaito cewa, mai shari’ar ta fito daga jihar Legas ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *