fbpx
Monday, November 29
Shadow

Allah daya gari banban: Kalli bidiyon babban basaraken Yarbawa na rawa da karamar matarsa

Bababn basaraken Yarbawa, Alafin of Oyo kenan a wannan bidiyon yake rawa da daya daga cikin matansa me kananan shekaru.

 

Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *