fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Allah Me Iko: Hotunan Dutse da ya rabe gida biyu a Saudiyya ya dauki hankula

Wannan wani dutsene dake yankin Tayma na kasar Saudiyya wands ya rabe gida biyu.

 

Babu dai wanda yasan dalilin rabewar tasa kuma abinda ya bayar da mamaki shine kamar an daidaita an yankane.

 

Masu binciken tarihi sun ce dutsen ya kwashe shekaru da yawa a haka.

Daily Mail

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *