fbpx
Friday, May 14
Shadow

Allah ne yake taimakona>>Paul Pogba da aka tambayeshi yaya yake Azumi kuma yana iya buga kwallo

Tauraron dan kwallon kungiyar Manchester United,  Paul Labile Pogba ya bayyana cewa, Taimakon Allah ne yasa yake iya buga cikakken wasa duk da yana Azumi.

 

Pogba ya buga cikakken wasan da suka yi da Roma wanda suka tashi 6-2 ba tare da ya sha ruwa ba.

 

Saida aka kammala wasan ya yi sauri ya je ya sha ruwa. Ya sake dawowa inda wata ‘yar Jarida ta BT Sport ta tattauna dashi.

 

Ta tambayeshi, shin wai ya akai yake samun kwarin gwiwar yin kwallo duk da yana Azumi, tace sai ya daga kansa sama yace Taimakon Allah ne.

“Paul Pogba was fasting for Ramadan last night,” Chowdhury wrote on Twitter. “At FT, he quickly ate, then reappeared for media interviews, sipping an energy drink. All this with a massive smile. I asked how he manages fasting and playing. He looked up, pointed and said ‘Allah helps us!’”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *