fbpx
Monday, September 27
Shadow

Allah Sarki: Hotuna An harbe yarinya me shekaru 9 akan hanyar zuwa makarantar Islamiya a Kaduna

Harsashi a wajen zabe ya kace inda ya kashe yarinya me shekaru 9 dake kan hanyar zuwa Islamiya a jihar Kaduna.

 

Sunan yarinyar da aka kashe Zainab Bala Umar dake Gwanki a Makarfi dake jihar ta Kaduna.

 

Wani daga cikin ‘yan takarar zaben ne ya kira sojojin bayan da aka masa ihun bamaso inda duka yi harbi a iska dan su watsa mutane.

 

Kakakin ‘yansandan Jihar,  Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace doka bata amince ‘yansanda su je wajen zabe ba dan haka zasu kamo wanda ake zargi da kisan dan gurfanar dashi a gaban kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *