fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Allah Sarki: Ji abinda Direban Shugaba Buhari da ya rasu yayi a Kasar Saudiyya da hukumomin kasar suka yaba masa sosai

A jiya ne dai shugaba Buhari ya nuna Alhini kan rasuwar direbansa, Sa’idu Afaka inda ya bayyana cewa mutumin kirki ne.

 

A sanarwar da Kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya fitar kan rasuwar ya bayyana cewa ya rasu ne a asibitin fadar shugaban kasar.

 

Ya bada labarin yanda a shekarar 2016 lokacin Sa’idu Afaka na aikin Hajji, ya tsinci jaka cike da kudaden kasar waje kuma ya kaiwa hukumomi. Wannan abu yasa ya samu yabo wajan hukumomin Saudiyya dana Najeriya.

The President recalls that in 2016 the soldier, while on pilgrimage in Saudi Arabia, picked up a bag containing a large amount of foreign currencies and turned it over to the National Hajj Commission, an action which earned him praises from the Saudi and Nigerian authorities.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *