fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon wani dan Najeriya ya siyo tankar yaki, yace zai Kashe IPOB, Da Boko Haram tunda Buhari ya kasa

Wani dan Najeriya na ta daukar hankula a shafukan sada zumunta bayan da ya danar da cewa ya siyo tankar yaki kuma zai yaki Boko Haram da IPOB da ita.

 

Yace ransa ya baci akan Abubuwan dake faruwa a Najeriya kuma shi ba Buhari bane, wuta kawai zai je ya bude musu.

 

Mutumin yace da kansa zai tuka kansa zuwa dajin Sambisa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *