fbpx
Monday, May 10
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda mutane suka rika gudun Hijira daga Geidam bayan harin Boko Haram

Mutane musamma mata da kananan yara sun rika gudun Hijira, Suna barin garin Geidam na jihar Yobe bayan harin da Boko Haram ta kaiwa garin.

 

Daily Trust ta wallafa Bidiyon yanda lamarin ya faru.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *