fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Allah Sarki: Kalli hoton hazikin soja da ‘yan bindiga suka kashe

Sojojin Najeriya 5 ne aka kashe a jihar Zamfara a hanyar Gusau zuwa Wanzamai.

 

Bayan kashe sojojin, ‘yan Bindigar sun kuma kwashe makamansu suka gudu dasu.

Yusuf Anka dake jihar ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta, inda daya daga cikin mabiyansa ya bayyana cewa, sojan haziki ne.

 

Kumama ya samu gurbin daukar nauyin kato karun digiri na 3 a shekara me zuwa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *