fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Allah Sarki: Kalli hotunan wasu daga cikin wanda ‘yan Bindiga suka kashe a masallaci a jihar Naija

Wadannan hotunan mutanen da aka kashe ne a Mazakuka dake karamar hukumar Mashegu ta jihar Naija

 

Akalla mutane 18 ne aka kashe da kuma sace wasu da dama.

 

An kashesu ne yayin da suke Sallar Asuba.

 

Wasu daga cikin ‘yan uwa da abokan arziki suka saka hotunansu a shafukan sada zumunta suna musu fatan samun Rahamar Ubangiji.

 

“The innocent soul that has been killed by Bandits yesterday was burried according to islamic tradition.
In Mazakuka Mashegu LG,
May their Gentle Soul rest inperfect peace”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *