fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Allah Sarki: Kalli yanda wani magidanci da ya lura mutane na shan Wahalar zagaye zuwa Masallaci, ya debi wani bangare na gidansa ya musu hanya

Wani Mutum da ya samawa mutane hanya mafi sauki ta zuwa Masallaci ya dauki hankula inda akai ta saka masa albarka.

 

Wani me sunan LMAN a shafin Twitter ne ya bayyana cewa, me gidan ya lura da yanda mutane ke zagaye wajan zuwa Masallaci, shine ya debi wani bangare na gidansa ya bude hanyar da zata saukakawa mutane zuwa Masallacin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *