fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

ALLAH SARKI: An Yankewa Wannan Hazikin Sojan Kafa Sakamakon Taka Bom Da Ya Yi A Jihar Borno

Abdulmudallib Yahaya matashin yaro mai kwazo da girmama na gaba da shi, kuma daya daga ne cikin sojojin Nijeriya dan asalin jihar Gombe dake unguwar Pantami, ya samu hadari sakamakon taka bom da suka yi a yunkurin su na dakile harin ‘yan Boko Haram a jihar Borno. Inda har ta kai ga an yanke masa kafa sakamakon raunin da ya samu a kafarsa.

Allah ya sa rundunar sojoji ta kasa ta waiwaye shi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *