fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Allah Sarki: Yau Marigayi Tsohon Shugaban Kasa, Umaru Musa Yar’adua Ya Cika Shekara 11 Cif Da Rasuwa

Yau Marigayi Tsohon Shugaban Kasa, Umaru Musa Yar’adua Ya Cika Shekara 11 Cif Da Rasuw

Yau Shekara Goma Sha Daya Da Rasuwar Tsohan Shugaban Kasa, Marigayi Malam Umaru Musa Yar’adua.

‘Yan Nijeriya Da Dama Na Kewarsa Saboda Yadda Ya Gudanar Da Mulkinsa a Wancan Lokacin, Duk Da Cewa Bai Cika Wa’adinsa nay Shekaru Hudu Ba.

Lokacin Da Yake mulki, Ana Sayar Da Litar Man Fetur Naira 65.

 

Tsohon Shugaban Najeriyan Ya Rasu Ne A Ranar 5 Ga Watan Mayun Shekarar 2010 A Abuja, Bayan Ya Yi Doguwar Jinya.

Dami Ku ke Tuna Tsohan Shugaban Kasa, Malam Umaru Musa Yar’adua?

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *