fbpx
Monday, May 10
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyo yanda yaro dan Shekaru 10 ya samu kyautar Miliyan 1.6 da kujerar Makkah saboda karatun Qur’ani

Lamarin ya farune a gidan talabijin na WAP TV inda ake wani shiri da yara ke kira suna karatun Qur’ani dan a basu kyautuka.

 

Yaron ya karanta Lamyakunu(Suratul Bayyinat) da Sabbi(Suratul A’ala). An kuma tambayi Yaron Sunayen Allah madaukakin sarki 99 inda duka ya bayar da amsa ba tare da Kuskure ba. Hakanan yaron ya kuma karanta Washshamsi Waduhaha(As Shams).

 

Daga nan yaron ya samu kyautar Muyan 1.6 da kujerar Makkah. Sunan yaron Sebilu Nnajat daga Jihar Legas. Wanda ke da shekaru 10 da haihuwa.

A young boy of age 10 made his parents proud by winning the sum of ₦1.6m, a plot of land, edibles and Hajj amongst others for himself on Sebilu Nnajat programme on Wap Tv.

A Sebilu Nnajat Concepts programme anchor by Sheik Ahmed Olanrewaju AlFulanny.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *