fbpx
Friday, January 21
Shadow

Allah Sarki:Kalli Hotunan yanda ya canja rayuwar wani Almajiri

KOWA YA TAIMAKI WANI, ALLAH ZAI TAIMAKESHI: Marayan Da Ya Samu Gata

“Shekara daya kenan da ya gabata, na samu wannan Marayan yaro akan hanya yana daukar abincin da aka zubar a wurin zubar da shara yana ci, na ɗauki wannan Yaro ya zauna tare da ni, na kuma sanya shi a makaranta kuma yaro ne mai kwazo sosai, a rana irin ta yau na sanya shi a makaranta. Wanda ya taimaki wani Allah zai taimake shi”.

Daga Tunde Onakoye

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *