fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Allah ya Isa sai Allah ya mana Shari’a>>Amina Amal ta cewa wani daya ce mata ta yi sha’awar Madigo

A martaninta ga bidiyo Maryam Booth Tsirara da wasu ke watsawa, Amina Amal ta sake maimaita sakon da wani ya saka dake cewa watakila tun tuni Maryam ta yi laifinta kuma ta tubarwa Allah.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sakon ya kara da cewa, Maryam Laifi daya ta wa Allah kai kuwa me yadashi ka yi laifi 2, Ka kalla kuma ka yadashi.

Saidai a martanin da wani yawa Amina Amal kan wannan Sako, Yace mata ai ke dama Zani ce ta tadda Muje, Dan kin taba yin sha’awar Madigo.

Amina Ta bashi Amsar cewa Bata yafe mai ba sai Allah ya musu Shari’a.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *