fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Allah ya jikanka>>Fatima Diyar Tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha ta masa addu’a yayin da ya cika shekaru 23 da rasuwa

Diyar tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha,  Fatima Gumsu, ta yi masa addu’ar samun Rahama yayin da ya cika shekaru 23 da rasuwa.

 

Ya rasu ranar 8 ga watan Yuni na shekarar 1998.

 

Fatima da take bayyana alhininta a shafinta na sada zumunta, ta bayyana cewa, Allah ya jikanka da Rahama Baba, Allah yasa ka huta a Aljanna Firdausi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *