fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Allah ya karbi ransa bayan yayi Alwala ya kama hanyar zuwa Masallaci

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Sayyadi Rabiu mutumin kirki ne mai yawan ibada, kullum hannun shi da carbi yana wuridi. Ba jinya ba komai ya yi wanka ya yi alwala zai tafi masallaci kawai zai tsallaka tshohuwar rijiyar dake gidansu ya taka bakin murfin rijiyar bisa kaddara murfin rijiya ya juya da shi ciki. Kafin hukumar kwana-kwana su iso ya cika.

An yi jana’izar sa jiya kamar yadda addinin musulunci ya tanadar a garin Potiskum dake jihar Yobe.
Muna rokon ‘yan uwa su yi masa addu’a. Allah ya jaddada masa rahma. Allah ya jikansa da rahma. Amin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *